Thursday, 1 November 2018
AUDIO : Sabuwa wakar Baba Atiku Kai Muka Zaba 2019

Home AUDIO : Sabuwa wakar Baba Atiku Kai Muka Zaba 2019
Ku Tura A Social Media
Wani fasihin mawaki shima dai yace baza barshi a baya ba, ya rerawa gwaninsa waka wato atiku abubakar dan takarar shugaban kasa  a karkashin jam'iyar pdp.
Ga kadan daga cikin Baitin Wannan wakar

=>Baba Atiku kai muka zaba mu ba zamubi Yan yinwa ba.

=>Har wani Yahanaka zama a kasarka kaji Zancen banza.

=>Nigeriyar nan Babu kamarka kai kazame mana Rumfa.

=>Hajiya Amina Atiku Firstlady idan ALLAH yaso.

sau kushiga cikin Download domin sauke wannan Wakar


Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: