Sunday, 25 November 2018
[AUDIO] Musu Akan Batun Mauladi - Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]

Home [AUDIO] Musu Akan Batun Mauladi - Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]
Ku Tura A Social Media

Wannan lecture ko ince muhaddara mai amfani ce sosai wanda sheikh Ja'afar Mahmoud adam kano [Rahamahullah] yayi kan batun mauladi ,mauladi,Shiyasa muke cewa duk abu mai sauki Akhalari,ismawe,mukhtasar,iziyyah ,and askari ,babu daya daga cikin su da ya kawo babi ko fasali na mauladi, wadannan littafan duk munyi imani da su mu da ku.Amma duk cikin babu wanda yayi babi ko fasali na mauladi,shin miyasa basu kawo ba shin iliminsu ne vai kai ba ko sun boye ilimi ne.
ko kuma a a shi wannan maulidi ba adinni bane shiyasa basu kawo ba .
Akwai mutanen da sunkayi imani da Allah wadanda basu san wani waliyi ba kuma muna kwaitata yan aljannah ne in sha Allah ,zan iya kawo maka mutane da ka yarda da su kuma basu sanin shi ba,basu ma san za'ayi shi ba kamar .
Abu-bakar saddiq.
umar
Aliyu
usman.
bari ma ta sahabai
ka yarda da iman malik ,iman hambali da dae sauransu.
Wallahi tallahi ,wallahi tallahi duk wanda baibi Annabi ba ba zai shiga Aljannah ba .
kai kuma kayi rantsuwa kace idan ba bi shi wanannan ba zai shiga aljannah ba.bari dae in bari domin ji da kunnenka saukar da Audio .


DOWNLOAD AUDIO Now

©Darulfatawa.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: