Saturday, 17 November 2018
An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara

Home An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara
Ku Tura A Social Media
Masu garkuwa da mutane sun sako ‘yan matan nan guda biyu Hassana da Hussaina da sukai garkuwa da su kuma suka nemi Sai an biyasu kudin fansa kamin su sake su.
zamu kawo muku karin bayani anjima.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: