Saturday, 10 November 2018
An Baiwa Ummee zeezee (appointment women leader) Na Kamfen Din Atiku Abubakar

Home An Baiwa Ummee zeezee (appointment women leader) Na Kamfen Din Atiku Abubakar
Ku Tura A Social Media
Alhamdulillah  na samu mukami(appointment) wanda yau aka ban matsayin (women leader) na kamfen din alhaji atiku abubakar shugaban kasar nigeria na zabe mai zuwa na 2019 inshaa allah,kuma na samu appointment din ne a karkashin jagorancin ambassador aliyu bin abbas .thank you so much sir @binabbas001

Share this


Author: verified_user

0 Comments: