Thursday, 1 November 2018
ALHAMDULILLAH 'Yan Tagwaye ('Yan Biyu) Sun Dawo Gida Cikin Koshin Lafiya.

Home ALHAMDULILLAH 'Yan Tagwaye ('Yan Biyu) Sun Dawo Gida Cikin Koshin Lafiya.
Ku Tura A Social Media
ALHAMDULILLAH! Masha Allah!!


'Yan Tawaye da aka yi Garkuwa da su a garin Dauran dake Karamar Hukumar Zurmi, a Jihar Zamfara, sun dawo Lafiya, daga hannun masu garkuwa da mutane.

Muna rokon Allah ya tsare gaba, ya kubutar da sauran da ke hanu. Ameen.

DAGA: Abdurrahman Abubakar Sada.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: