Friday, 12 October 2018
Ziyarar Da Na Kaiwa Obasonjo Koyarwar Manzon Allah Ne — Sheik Gumi

Home Ziyarar Da Na Kaiwa Obasonjo Koyarwar Manzon Allah Ne — Sheik Gumi
Ku Tura A Social Media

Malamin addinin Musuluncin nan mazauni Kaduna, Sheik Ahmad Gumi ya yi karin haske kan ziyarar da ya kaiwa Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasonjo inda ya nuna cewa ziyarar na daga irin koyarwar Manzon Allah.

Sheik Gumi ya ce Manzon Allah ya taba cewa yana matukar maraba da duk wata gayyata na yin sulhu ko da tsakanin wanda ba Musulmi ba ne. Ya kara da cewa idan har shugabanni na cikin zaman lafiya, to ana sa ran kasa ma za ta kasance cikin zaman lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: