Monday, 1 October 2018
Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam yola 'Nas' Ta Tayashi Murna Zagayowar Haihuwarsa Da Zafaffan kalamai

Home Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam yola 'Nas' Ta Tayashi Murna Zagayowar Haihuwarsa Da Zafaffan kalamai
Ku Tura A Social Media


Tsohuwar matar shahararren jarumi kuma mawaki Adam a zango ,jaruma maryam ab yola wanda ta sake dawowa fim bayan rabuwarsu wanda yanzu haka da dawowarta da tsohon mijinta ta fara fim mai suna "Ramakon gaya"wanda yanzu haka ana dauka shirin fina finai kamar 'Uwa da uba' da kuma fim din "Hafeez".

Shine jiya ta taya tsohon mijinta da dadadan kalamai wanda sun dauki hankali mutane da burgewa a shafinta na istagram.

Shine mu kuma munkaga yadda mu kawo muku wannan kalamai amma daga hannun jarumar bamu ba.
Kada ace munyi kari ko ragi sai ku karanta da kanku gashi nan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: