Friday, 12 October 2018
MUSIC : Wakar Bukin Auren Ado Gwanja Daga Saniyo M Inuwa

Home MUSIC : Wakar Bukin Auren Ado Gwanja Daga Saniyo M Inuwa
Ku Tura A Social Media


Wannan itace fasihin Mawaki kuma matashi Saniyo M inuwa ya sadaukar da wannan waka ga ado da amaryasa wato ado gwanja da maimuna kabir wanda itace amarya limamin aure Allah ya basu zama lafiya.
A madadin hausaloaded.com da maziyartan wannan shafi na fatan akhairi ga wannan ma'aurata.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: