Monday, 1 October 2018
MUSIC : Umar M Shareef - Jidda

Home MUSIC : Umar M Shareef - Jidda
Ku Tura A Social Media
Wakar umar m shareef kenan mai suna  "jidda" wanda daman kunsan mawaki ne a fagen soyayya.

Ga kadan daga cikin baitocin wannan wakar.

▶Na Riga Na Seto Kalaman Da Zan Furta Miki..

▶Tunda Dai Na Gano Yan Mata Suna Sara Miki..

▶Ko Agun Kyan Hali. Kin Kai Wadda Za.a Yaba Miki...

▶KyanKi Ya Kai Kyawu Na Rasa Ta Yaya Zana Fada,..

▶Ga Diri Ga Sura, Ku Banbancen Aya Da Gyada..

▶Ilimi Gun Jidda Akwaishi KoA Gobe Tanata Bidaaa..

▶Nutsuwa Gun Jidda Idanuna Su Sheda Ne..

▶ Jidda Mai Alkunyaaa Halinta Abun Koyi Ne,

▶Jindda Ko Dawisu Neee..
▶Da Kwalliya Tayo Ficeee..
▶Iya Mace KinKai Maceee..
▶Tauraruwa HasKe Kikeee..
▶Cikinsu Ke Tadaban Kikee..
▶A Ganki Dole A BarKi Kee..

Listen & Download “Umar M Shareef - Jidda” below:-©hausamini.com

Share this


Author: verified_user

0 comments: