Wednesday, 24 October 2018
MUSIC : Umar M Shareef - Hadduwarmu Song

Home MUSIC : Umar M Shareef - Hadduwarmu Song
Ku Tura A Social Media
Hadduwarmu Tasa Farin Ciki A Raina .... Yanzun Ke Kadai Nake Ra.ayi

==> Na Tsaya Dake A So Jaruma.

==> Ke Nake Shirinma Hiddima .

==> KyanKi Kesa JiKi Yana Tsuma .

==> Ke Na Zaba Abokiyar Zama .

==> HanKali Yana KanKi Na Gano Alama
Shi Kadai Ya Issa Nai Fahari.

Listen & Download “Umar M Shareef - HadduwarMu” below:-

Download Music Now

©hausamin.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: