Sunday, 14 October 2018
MUSIC : Saniyo M Inuwa - Wakar Bukin Auren Gwanja Da Munat

Home MUSIC : Saniyo M Inuwa - Wakar Bukin Auren Gwanja Da Munat
Ku Tura A Social Media
Duk muna a cikin wakokin da abokanan sana'arsa mawaka wanda fasihin mawaki saniyo m inuwa ya nuna kishinsa inda yayi masa waka biyu.

To daman mun saka waka ta farko yanzu kuma ga ta biyun mai suna "Gwanja da munat" wanda yayi kalamai sosai na soyayya da nuna suyi hakuri da junansu akan zamantakewar aurensu.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: