Tuesday, 16 October 2018
MUSIC : Saniyo M Inuwa - Lokaci Bako

Home MUSIC : Saniyo M Inuwa - Lokaci Bako
Ku Tura A Social Media
Na kara zo muku da wakar fasihin mawaki saniyo m inuwa mai suna "Lokaci Bako" tabbas wannan mawaki ya bada suna mai kyau ga wannan waka kamar yadda yayi bayyaninsa a cikin wakarsa cikin hikima da azanci saboda shi lokaci baya jira sai dai a jira shi to kaga shiyasa ya ba wakar lokaci bako ne wanda yana da kyau ku saurari wannann waka domin jin irin yadda ya samu nasarori akan hakuri akan sha'anin waka,rayuwar duniya da kuma soyayya.


Download Music NowShare this


Author: verified_user

0 Comments: