Sunday, 14 October 2018
MUSIC :Sabuwar Wakar Maryam Bakasi - Sai Baba Buhari

Home MUSIC :Sabuwar Wakar Maryam Bakasi - Sai Baba Buhari
Ku Tura A Social Media
A yau na zo muku da wakar mawakiyar fina finai wanda tayi fice a gefen waka da tayi wanda wakar ta samu karbuwa a lokacin wato Maryam Bakasi jos wanda tayi wakar fim din 'Ai ko kare ma yana da rana' to yanzu kuma ta rerawa shugaba muhammad buhari mai suna " sai Baba Buhari".
Wannan waka tayi dadi sosai shiyasa munka kawo muku ita.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: