Friday, 12 October 2018
MUSIC : Sabuwar Waka Rarara Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla

Home MUSIC : Sabuwar Waka Rarara Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla
Ku Tura A Social Media

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Wanda Yayi wa Tsula Biri Ta Buduwarsa Zaben Fidda Gwani Na PDP Wanda a Farkon wakar yake Cewa;

==> kai Ku Bani Kida Na Fede biri ga dama

==> Tsula biri Ya Shiga Tsilla Tsilla.

==> Karyar Banza Da Zare Idon Shirme.

==> Kuri'u 158 Kawai bai kai ba ko anyi rigim bazata kai hamsin ba.


Ayi sauraro lafiya, Shiga Rubutun Dake kasa domin sauke wannan Sabuwar waka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: