Wednesday, 10 October 2018
MUSIC : Sabuwa Wakar Waziri Rarara - PDP Sun Fede Biri

Home MUSIC : Sabuwa Wakar Waziri Rarara - PDP Sun Fede Biri
Ku Tura A Social Media
Sabuwar wakar wazirin rarara wanda ya rera wakoki sosai a siyasa wanda ya rera wakar "Allah raka taki gona" wanda a yanzu ya rera wata sabuwar mai suna ' PDP sun Fede biri' wanda a wannan waka yana nufin sanata na tsakiya Rabiu musa kwankwaso.

Wanda tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar ya lashe zabin fida gwani da ankayi a fatakwal..

kada ka bari a baka labari ka saukar da wannan waka.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: