Tuesday, 30 October 2018
MUSIC : Nazifi Asnanic - Matar Mamman ( Official Audio)

Home MUSIC : Nazifi Asnanic - Matar Mamman ( Official Audio)
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka nazifi asnanic mai suna "Matar mamman" wanda a gaskiya wannan film yayi kyau sosai yana da kyau ku kallesa wanda kuma ya kalla to ga wakar film din nan.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

-> Ga amarya ga ango matar mamman uwar gida.

-> Ga matar maman uwar gida
Matar mamman ke zan fara yiwa baiti.

-> Matar Mamman abir kwatance.

-> Cikina alkawali uwar gida.

-> Matar mamman kin kai ayimiki baiti.

-> Matar mamman haske kike har da walkiya.

-> Bari kar kiyi kuka amarya ranar murna ce.

-> Da amarya da uwar gida kiyi koyi.

-> Arike amanar aure ba wasa ba.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: