Sunday, 28 October 2018
MUSIC : Ali Jita - Aisha Yaba Sarauniya Latest Song

Home MUSIC : Ali Jita - Aisha Yaba Sarauniya Latest Song
Ku Tura A Social Media
Wakar Ali jita mai suna "Aisha Yaba Sarauniya" wannan wakar aure ce da rerawa wasu ma'aurata.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-


 •  Ga Amarya.
 •   Aisha Yaba taka a hankali.
 • Ga amarya aisha Yaba juya hankali.
 • Sanu amarya sarauniya.
 • Aisha Yaba sarauniya ke samu tarbiya.
 •   Aisha 'ya ce mai kokari.
 •  Takunki tamkar sarauniya.
 •  Ke samu gata a wajen uba.
 •  Mai kyau da gazal da kwaliya.
 •  Aisha ranar bukin kuce.
 •  Aisha yaba Auren ki yazo da cigaba.
 • Aisha ke samu ayari.
 •  Aisha ki bashi hakin ma'aurata da Allah ya fada.
 •  Aisha kyauwo kina da shi

 • Aisha hankali kina da shi
 •  Aisha ilimi kina da shi.
 • Allah sam bai hanaki ba.
 •  Ina kawaye na aisha ku bamu juice mu sha.
 •  Aisha sanu sanadari.


Download and share.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: