Tuesday, 23 October 2018
MUSIC : Abdul D One - Zaman Duniya [Official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Zaman Duniya [Official Audio]
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka Abdul D One mai suna "Zaman Duniya" wanda itama tayi dadi sosai ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

==> zaman duniya idan da hakuri dadi zai zo masoyiya.

==> Da ke nake na saba ban neman wata in bake ba.

==>  A zuciya kinka zauna.

==> kesan da hakan tun ba yau ba.

==> soyayya mu tayi karfen da bata rushewa.

==> Kece nine nima nace ke ce.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: