Thursday, 18 October 2018
MUSIC : Abdul D One - Tani Da Manu (Official Audio)

Home MUSIC : Abdul D One - Tani Da Manu (Official Audio)
Ku Tura A Social Media
A yau ma na sake zo muku da wakar fasihin mawaki Abul D ond da sabuwar mai suna "Tani da manu".

Ga kada daga cikin baitocin wakar

==> Gobe da labari masoyita bazan boye ba.

==> Bana da kai zanyi ado

==> Hanya ta ba gargada biyo ta sai gida.


==> Sanu da sanu kulawar so bazata kare ba.

==> Fito filin ga mu kewa so baya karewa.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: