Wednesday, 10 October 2018
MUSIC : Abdul D One - Ruhin Jikina (Official Audio)

Home MUSIC : Abdul D One - Ruhin Jikina (Official Audio)
Ku Tura A Social Media
A Yau na kara zo muku da sabuwa wakar Abdul d one mai suna "Ruhin jikina" a baka taliya a ga waka.

Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka.

>> Ruhin jikina

>>Nayi murna sosai kamar dadi ya kasheni.

>> Samu tawa zan baki kyautar hulata.

<> dadin tafiya ka rike masoyinka.

>> Na boye sona zan bayana kauna ga yar gata.

>> Yaro jaye je nida ita akwai kauna so ne ya biyo baya.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: