Sunday, 7 October 2018
MUSIC : Abdul D One - Rabon Duniya [Official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Rabon Duniya [Official Audio]
Ku Tura A Social Media
Albishirinku ma'abota ziyar wannan shafi hausaloaded.com muna muku maraba da zuwa wannan shafi da kuma maraba da samun sabuwar wakar Abdul d one mai "Rabon Duniya".

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

>> Kece ta farin damata kin kere kowa, idan na tunaki sai na kasa natsuwa.

>>Ina da buri nasan kina buri kema,muyi soyayya akwai riba ciki ashe.

>> Malamanta ga malami ikon Allah ne,

>> Jarumta ga jarumi baiwa Alla ce.

>> Babu fada a tsakaninmu soyayya ce ta hadamu ashe.

>> Bani hadaki da kowa saboda baki da maimai.

>> Kece daya kwalin kwal zo tawa.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: