Wednesday, 3 October 2018
MUSIC : Abdul D One - Nakamu Da Ciwo [Official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Nakamu Da Ciwo [Official Audio]
Ku Tura A Social Media
Yau ma dai mun sake zo muku da sabuwar wakar Abdul d one mai suna "Nakamu da ciwo" shin wane irin ciwo na asali ko ciwon soyayya! 

Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-

Δ Nakamu da ciwo kece magani,ki afuwa guna dan Allah zo inda nike.


Δ In ba ke da ke ba , taya zan rayuwa.


Δ ciwon so ya damani ke ce zaki fidoni hanya.


Δ kece rayuwa zo ki ban ruwa.


Δ A rashinki kuka nake, ko aljana ce na rike kalma so gareki.

Δ Naci gari na samu cikin buri, ni nazamo zakari a cikin jeri,tunda fa na chi gari dole nayi alfahari.Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: