Tuesday, 2 October 2018
MUSIC : Abdul D One - Na Amarya [ Official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Na Amarya [ Official Audio]
Ku Tura A Social Media
Yau ma mun sake zo muku da sabuwar wakar fasihin yaron nan  Abdul D one mai suna " Na amarya".

Ga kadan daga cikin baitocin wannan wakar.


>> Ashe na amarya ango ne eyye sama.


>> Soyayya tai dadi amarya kiba angonki zuma.


>> Kai bani kujera in zauna dan wake amarya, >> ikon Allah ne kyale am ali da daukar kaya.


>> Da kida ne sabo mata ku juya ehi haba nagode.


>> Mata mata kune silar dan kwali ,mata mata kune gidan dan kwali, dan kwali.


>> ke wacan taso ki kashe dan kwali eyye.

Bari na barku a hakan domin kuji da kunnenku.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: