Monday, 1 October 2018
MUSIC : Abdul D One - Duk Dayane [Official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Duk Dayane [Official Audio]
Ku Tura A Social Media
Albishirinku ma'abot ziyarar wannan shafi na hausaloaded a yau na sake zo muku da sabuwa wakar fasihin mawakin nan Wato Abdul d one mai suna "Duk Daya ne" wanda itama dai wakar soyayya ce.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-


>> Duk ka daya ne daya ne ni da ke babu babu banbanci ae duk jinsin daya ne.


>> Na dade ina da  shirin baiko shiyasa akan ki nayo sau ko.

>> Karki damu ke na fara sani ke zan sayowa anko.


>>Na gamsu ba'a chanza masoyi ko da mummuna ne.

>> komai na da dalili amshi ga makuli.

Bari na daina shanye muku dadin wakar.Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: