Wednesday, 24 October 2018
Labari da Dumi Duminsa: Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta Shirya Tsaf Domin Rage Farashin Litar Man Fetur Daga N145 Zuwa N95

Home Labari da Dumi Duminsa: Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta Shirya Tsaf Domin Rage Farashin Litar Man Fetur Daga N145 Zuwa N95
Ku Tura A Social Media

Shugaba Muhammadu Buhari ya samu kasar nan a lokacin da farashin danyen mai ya faduwar bakar tasa a duniya wanda hakan ya wajabtawa gwabnatin kara farashin daga N85 zuwa N145.

Amma a halin yanzu farashin man na fetur yaje  farashin da idan aka saidashi N95 hakan bazai taba tattalin arzikin kasar ba...

Nigeria Sai Baba ✊✊✊

Daga:  shu'aib kabir

Share this


Author: verified_user

0 Comments: