Friday, 5 October 2018
Kalli Hotunan Da wani Furodusa ya Biya Ali Nuhu N500,000 Ya aske sumarsa Akan fitowa wani Fim

Home Kalli Hotunan Da wani Furodusa ya Biya Ali Nuhu N500,000 Ya aske sumarsa Akan fitowa wani Fim
Ku Tura A Social Media

Alhaji sheshe babban furodusa ne a masana'antar kannywood wanda yayi fice a producing fina finai sosai da sunka matukar haskakawa a masana'antar shine ya fitar da wani hoto na babban jarumi kuma darakta Ali nuhu da wani rubutu kamar haka

"Aski mafi tsada a tarihin a kannywood da furodusa Alhaji sheshe ya biya Ali nuhu N500,000 ya aske sumar sa da don fitowa a shirin kazaminshiri".

Lallai wannan furodusa ya batar tarihi sosai ga wannan jarumi.

Ga hotuna nan a kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: