Sunday, 7 October 2018
Jami'ar Kasar Benin ISM Adonai Ta karama Ali Nuhu A Matsayin Digirin Dakta

Home Jami'ar Kasar Benin ISM Adonai Ta karama Ali Nuhu A Matsayin Digirin Dakta
Ku Tura A Social Media
Shahararren tauraro kuma Attajirin Masana’antar Kannywood, ya hauda wasu hotuna a wata kafar sada zumunta, ya bayyana cewa ya samu gagarumar karramawa daga wata Babbar Jami’ar Kasar Benin mai suna ISM Adonai, Jami’ar wadda ke da alaka da Jami’ar Kasar Amurka dake Jahar Florida. Ta karrama Digirin Dakta(Doctorate Degree) na girmamawa. Ta bayyana kwazo da jajircewar Ali Nuhu wajan aikinshi na shirin kwaikwayo, African films, da gudummuwar da yake badawa ga al’umma a matsayin abunda ta yi la’akari dashi wajan bashi wannan Digirin.

Muna shi Dr ali nuhu murna samun wannan matsayi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: