Wednesday, 3 October 2018
Hotunan Jaruma Hadiza Gabon A Lokacin Da Take Yarinya

Home Hotunan Jaruma Hadiza Gabon A Lokacin Da Take Yarinya
Ku Tura A Social Media
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da suna Hadiza Gabon ta wallafa wasu hotuna na yarintar ta a shafin instagram dinta.

Duba da yadda surar ta take tun a can da, zai kara tabbatar maka da cewar jarumar dama tana da kyawun ta tun asali.
Duba hotunan a nan kasa


©arewamobile.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: