Sunday, 28 October 2018
Hanyoyin Gujewa Shiga Wuta Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Home Hanyoyin Gujewa Shiga Wuta Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media

1.Tauhidi kadaita Allah da bauta.
2.Sallah biyar akan lokaci.
3.Gaskiya.
4.Karatun qur.ani da sauraren sa.
5.Sallolin nafila.
6.Tsoron Allah.
7.Yawan istingifari.
8.Yawaita sallati ga annabi.
9.Kiyaman laili.
10.Tsayuwa akan biyaya.

11.Nisan tar ya sashiyar magana.
12.Duba marar lafiya.
13.Kukan tsoron Allah.
14.Kubuta daga zalunci.
15.Hali mai kyau.
16.Kiyaye Salloli raka.a goma sha biyu.
17.Biyawa mutane bukatar su.
18.Juriya wajan riko da addini.
19.Azumin nafillah.
20.Zama da mutanen kirki.

21.Nisantar musu.
22.Nisantar karya.
23.Imani.
24.Jihadi daukaka addini.
25.Mutuwa ta farkin Allah.
26.Biyaya ga iyaye.
27.Sada zumunci.
28.Azumin Ramadan.
29.Amsawa mai kiran Sallah.
30.Yafewar bashi.

31.Dauke abunda zai cuci mutane.
32.yawan addu.a
33.dogaro ga allah.
34.zama cikin mutane.
35.yarda da hukunci Allah.
36.tashi da niyar alkhairi kwanciya da niyar alkhairi.
37.yawan zuwa umra sa aikin hajji.
38.saukin kai a harakar kasuwanci.
39.nisantar girman kai.
40.rashin taurin bashi.

41.nisantar gululu.
42.biyaya ga annabi.
43.juriya lokacinda dan mutun ya rasu.
44.nisanta fushi..
45.kaunar Allah.
46.so don Allah.
47.tuba.
48.shan ruwan zamzam da niyya.
49.neman ilmi.
50.samun sallah ta kwana arba.in a jam.I.

51.ciyar da dukiya domin allah.
52.rashin roko.
53.karatun suratul mulk kullun dare.
54.kame harshe dayi da mutane.
55.duba marar lafiya.
56.umurni da kyakyawa da hani da mumuna.
57.kula da hakin aure.
58.nisantar zina.
59.karata ayatul kursiyu bayan ko wace sallah falilah.
60.ayawaita karatun la.ilaha ila anta subuhanaka inni kuntum mina zalumin.

Ayi hankuri zan karasa rubuto muku sauran da yardar Allah nan da anjima kadan insha Allah .yar uwarku Hassana Aminu daurawa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: