Friday, 12 October 2018
Gwamna Abdulaziz Yari Abubakar na Jihar Zamfara ya kammala shire-shiren barin jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP mai alamar lema

Home Gwamna Abdulaziz Yari Abubakar na Jihar Zamfara ya kammala shire-shiren barin jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP mai alamar lema
Ku Tura A Social Media

Wannan ya biyo bayan takaddamar da ta dabaibaye jam'iyyar APC na fitar da 'yan takara tun daga Gwamna, Sanatoci, 'yan majalisun tarayya da kuma na jiha.

Wani na hannun damar shi da ya bukaci a boye sunan shi yace Gwamnan yana kokawa  da rashin adalci da yace uwar jam'iyya ta kasa bata mashi.

Idan baku manta ba gwamnan ya sha yin barazana  ga jami'an zabe da uwar jam'iyyar ta turo wajen gudanar da zaben tare da shi kan shi shugaban jam'iyyar na kasa wato Kwamared Adams Oshomole.


Sources:- Makiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: