Thursday, 11 October 2018
Aljanu Sama Da Biliyan Daya Ne Suka Karbi Darikar Tijjaniyya A Wurina - Shehu Dahiru Bauchi

Home Aljanu Sama Da Biliyan Daya Ne Suka Karbi Darikar Tijjaniyya A Wurina - Shehu Dahiru Bauchi
Ku Tura A Social Media


An Samu Aljanu Sama Da Biliyan Daya (1,000,000,000:00) Wanda Suka Karbi Dariqar Tijjaniyya A Hannun Sheikh Dahiru Usman Bauchi r. t. a.

Cikin Su Muqadamai Sun Kai Miliyan Dari Uku (300,000,000:00) Dukkan Su Almajiran Shehu Ibrahim Inyass Ne.

Babangida A. Maina

Share this


Author: verified_user

0 Comments: