Saturday, 20 October 2018
Alhamdullahi, Jarumi Ali Nuhu ya turo da kudi Naira dubu hamsin (50k) A Baiwa Baba Karkuzu

Home Alhamdullahi, Jarumi Ali Nuhu ya turo da kudi Naira dubu hamsin (50k) A Baiwa Baba Karkuzu
Ku Tura A Social Media
Alhamdullahi,  Jarumi Ali Nuhu ya turo da kudi Naira dubu hamsin (50k). A baiwa Baba Karkuzu ya biya kudin hayar gida. Allah ya saka da alkairi. Kafin faruwar wannan lamarin Baba Karkuzu yana zaune ne a gidan abokinsa shekara da shekaru, sai dai bayan mutuwar abokinsa nasa yaransa suka tashe shi, Wanda hakan ya saka shi shiga matsala domin girma ya kama shi.  Allah ya saka da alkairi bisa wannan taimakon# Ali Nuhu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: