Tuesday, 9 October 2018
A KULA DA MAGAUTA DA MAHASSADA YAYIN BINCIKEN AURE Dr Jamilu Yusuf Zarewa

Home A KULA DA MAGAUTA DA MAHASSADA YAYIN BINCIKEN AURE Dr Jamilu Yusuf Zarewa
Ku Tura A Social Media
TAMBAYA
Assalamu Alaikum dafatan katashi lfy, Allah yakara basira. Don Allah ina so a amsa mini wannan tambayan ko abamu shawara, ina da abokina/amini na mun tashi tare mun yi karatu tun daga matakin primary har zuwa jami'a tare muka gama, mun zama kamar yan uwa. Abokina yayi aure wata hudu da suka wuce kuma daga baya yake samun labarin matar tashi bata kama kantaba kafin ya aureta, Harma ya hadu da wassu daga cikin wadda suka sadu da ita kafin ya aureta, kasancewa ba a gari daya suke ba a makaranta suka hadu, kuma yayi iya binciken halinta kafin ya aureta amma bai gano rashin kamun kantaba.
Kuma a halin yanxu yace ta fita a ransa tun da yaji labarin abubuwan da tayi a baya, A matsayina na amininsa nace kar yayi hukuncin da babu shi a sharia da sunnah ya bari mutura tambaya a malamanmu na sunnah domin samun cikekkan amsa da shawarwari . Nagode.
Domin cigaba da karantawa


http://www.darulfatawa.com/2018/10/a-kula-da-magauta-da-mahassada-yayin.html?m=1

Share this


Author: verified_user

0 Comments: