Thursday, 6 September 2018
Yanzu Kam Gaba Ta ƙare:- Tuba Nake Sarki Ali Nuhu Gwiwowina A ƙasa - Inji Adam AZango

Home Yanzu Kam Gaba Ta ƙare:- Tuba Nake Sarki Ali Nuhu Gwiwowina A ƙasa - Inji Adam AZango
Ku Tura A Social Media
Yanzu dai gabar da ke tsakanin Ali nuhu da adam a zango sun kunyata makiyasu inda shi adam a zango a shafinsa na instagram ya cewa yace,:-

"Mai wuri yanzu ma wurinsa mai tabarma yakusa yanzu kam Alhamdulillahi da irin jarabawa yanzu kam a akafa."


Yanzu kuma ga abinda jarumin yace

"TUBA NAKE SARKI....GWIWOWI NA A KASA!!"


A post shared by ADAM_A_ZANGO OFFICIAL PAGE (@adam_a_zango) on

Share this


Author: verified_user

0 Comments: