Sunday, 23 September 2018
Sababbin Kyawawan Hotunan Fati shu'uma da Na Tayar Da Kura

Home Sababbin Kyawawan Hotunan Fati shu'uma da Na Tayar Da Kura
Ku Tura A Social Media
Sababbin hotunan jaruma fatima abubakar wanda anka fi sani da fati shu'uma akan wanna fim da ta haskaka a cikinsa akan harka shu'umanci wanda kuma fim din yayi kyau da irin rawar da ta ,taka a cikinsa wanda masu kallo sunka fahimci sakon da ke da wannan fim sosai.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: