Friday, 21 September 2018
MUSIC : Umar M Shareef - Bude Cikin Zuciya

Home MUSIC : Umar M Shareef - Bude Cikin Zuciya
Ku Tura A Social Media
Ga wata waka daga cikin album din 'Ni da ke' wanda duk wakokin da ke cikin wannan album sunyi dadi soaai ba'a cewa komai ga kadan daga cikin baitocin wakar.

==> Bude cikin zuciya ki jefa ni, in na shiga sama karki fiddani


==>  Dan mazari  a kira gwanin rawa ,in ya fito chilas ayo kalla.

==> Dan makaranta nafiso bani shiri da diyar da ke talla.

Bari na barku haka kar ku a hakan hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 comments: