Kannywood

MUSIC : Sabuwa Wakar Rarara – Kowa Ya Fito Barawo ne [Indai Manufar A Gyara ne]

Rarara Ya chachaki wani mawakin PDP dan Baki

Wannan wata sabuwa waka ce wanda rara yayi domin kuwa idan zaku tuna a baya yayi waka mai taken “kowa ya fita shi barawo ne” to yau yayi sabuwa mai suna “kowa ya fito barawo ne ,indai manufar barawo ne” wanda gaskia wakar tayi dadi sosai. Ma’ana duk wanda ya fito takara da shi to barawo ne.

Download Music Now

Please to your friends ,groups or pages

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button