Wednesday, 19 September 2018
MUSIC : Nura M Inuwa - Model Dutse Candy 2018 New Song

Home MUSIC : Nura M Inuwa - Model Dutse Candy 2018 New Song
Ku Tura A Social Media
Sabuwa wakar Nura M Inuwa wanda ya rerawa model duste akan candy da sunka kamala makarantarsu wakar tayi dadi sosai ga kadan daga cikin baitocin wakar.


GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR

==>  Muna Godiya Ga Allah Yau Dalibai Ne Na Dutse Model Zasu Gida Mudaku Sparkls 018 Tunda Kunyi Candy Sai Wataran

==>  Sai Wataran X3

==>  mmm Godiya Ga Allah Yau Dalibai Ne Na Dutse Model Zasu Gida Mudaku Sparkls 018 Tunda Kunyi Candy Sai Wataran

==>  Godiya Ga Allah Yau Dalibai Ne Na Dutse Model Zasu Gida Mudaku Sparkls 018 Tunda Kunyi Candy Sai Wataran X2

==>  Allah Mamallakina Bangajiyawa Dakai Nafara Sai Wataran

==> Ya Mai Rabon Basira Gunka Ina Godiya Tabara Sai wataran

==> Kaine Kabani Murya Ta Guna Ba Tsimi Dabara Sai Wataran

Basai Na Karasa Wakar Ba Kawai Abinda Zakuyi Ku Latsa Rubutun Kasa Kusauke Wakar Akan Wayarku Ta Hannu


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: