Saturday, 29 September 2018
MUSIC : Abdul D One - Zuciya Takarbeki [Official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Zuciya Takarbeki [Official Audio]
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka Abdul D one mai suna "Zuciya takarbeki" wanda ya fitar a yau a channel dinsa na youtube mai suna Abdul d one.
 Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

==> Zuciya ta karbeki.

==> Tunda dadewa ta zabeki.

==> Masoya! Masoya!! Masoya!!!.

==> Ba'a fushi da masoya ko yayi laifi anyi mishi talla.

==> Karki damu lokacin kine bazani  chanza ki ba.

Bari na bari a haka wata a bakin mai ita tafi dadi.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: