Sunday, 30 September 2018
MUSIC : Abdul D One - Tushe [Official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Tushe [Official Audio]
Ku Tura A Social Media
A koda yaushe burinmu shine mu nishadantar da ku saboda haka ne munka zo muku da wakar fasihin mawakin nan Abdul D one mai suna "Tushe" wanda ita dai wannan wakar ta soyayya ce.

Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:->> Allah babban sarki mai saka soyayya ta zauna babu jayaya ta kama zuciya

>> Soyayya akwai na hanin karya

>> Soyayya  akwai kunya, so tushen zama lafiya.


>> Soyayya na da yawa amma karki manta da ni.

>>  Zan bada labari shigarki Jiki kinyi tasiri kince duk wani inkari.

>> Kowa da abinda yayi masa, wani ya sha zuma wani sigari, nike kike burgeni.


Bari kar na kara samuku dadin haka.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: