Friday, 28 September 2018
MUSIC : Abdul D One - Happy Birthday (Official Audio)

Home MUSIC : Abdul D One - Happy Birthday (Official Audio)
Ku Tura A Social Media
Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannana shafi mai albarka Hausaloaded.com abdul d one mai suna "Happy Birthday" wanda ya rerawa wata yarinya.

Ga kadan daga cikin daga cikin baitoci:-

==> happy birthday fatima murna muke tayaki Allahu ya rayaki.

==> yau ce ranar ki ce  kowa yana taya ki murna yake.

==> Allah ya ja kwana fatima wata rana muzo suna.

==> Ayita rawa mata da maza fatima ta girma.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: