Saturday, 29 September 2018
Muhimman SHAWARWARI Ga Al'umma Musulmi Daga Sheilkh Aminu Ibrahim Daurawa

Home Muhimman SHAWARWARI Ga Al'umma Musulmi Daga Sheilkh Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media


1- TSARKAKE NIYYA KA FUSKANCI ALLAH KAWAI DA IKLASI A CIKIN KOMAI.

2- KA KIYAYI ZUGA KANKA DA GANIN KAFI KOWA,

3- KA SABAWA KANKA DA KARBAR GASKIYA KO DAGA INA TA FITO.

4- KA SANI SABANI BA ZAI KAREBA HAR ABADA KA TSAYA AKAN ABINDA KA TABBATAR DA GASKIYAR SA.

5-  KA SANI BA KOMAI KA SANI BA, DON HAKA KA ZAMA MAI NEMAN SANI A KODA YAUSHE.

6- ABUBUWA SUNA CANGAWA DAGA MUTUM ZUWA GURI LOKACI DA YANA YI MAI HANKALI SHINE ZAIYI KOMAI A LOKACIN DA YA DACE.

7- FAHIMTAR WANI KOMAI KYANTA BA NASSI BACE, ANA SAMUN KUSKURE A FAHIMTA BA.

8- KA KIYAYI YAWAN JAYAYYA, DA MUSU, KOMAI GASKIYAR KA BA ZAKA GAMSAR DA KOWA BA.

9- DA ILMI DA ADALCI AKE AUNA, MAGANGANU NA KIYAYYA DA SOYAYYA, DOMIN SO DA KI SUNA RUFE IDO A KASA ADALCI.

10- KA RIKE DALILI MAI INGANCI DUK ABINDA ZA KAYI, BA YAWAN MASU YI BA KO YAWAN MABIYA

WANI YANAYI MAKA KALLON MUTUMIN KIRKI, WANI YANA KALLON KA BANZA AMMA YAYA KAKE TSAKANIN KA DA ALLAH.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: