Sunday, 2 September 2018
Fim Din Mansoor Ya Lashe Kambun Gwarzon Fina finan Harshen Hausa (AMVCA)

Home Fim Din Mansoor Ya Lashe Kambun Gwarzon Fina finan Harshen Hausa (AMVCA)
Ku Tura A Social Media
Film din Mansoor shi ya lashe kambun gwarzon film na Harshen Hausa wato "Best indigenous movie Hausa category" a gasar African Magic Viewers Choice Award (AMVCA). Congratulations.
Ga jawabin babban jarumi kuma director.


 Muna taya jarumi ali nuhu da samun wannan gagarumar nasara da fim dinsa ya samu tare da abokanan aikinsa da jarumai.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: