Thursday, 27 September 2018
Fasihin Marubucin Finafinan Hausa, Jamil Nafseen Zai Angonce Kalli Hotuna

Home Fasihin Marubucin Finafinan Hausa, Jamil Nafseen Zai Angonce Kalli Hotuna
Ku Tura A Social Media
Fitaccen marubucin finafinan Hausan nan Jamil Nafseen zai angonce, inda zai auri sahibarsa mai suna Ikilima Lawal.

Za a daura auren ne a Kaya Street dake unguwar Rigasa a jihar Kaduna.

Kafin auren dai za a gudanar da shagulgulan biki kamar haka;

4th October 2018
Football
Fulani day

5th October 2018
Dinner

6th October 2018
Wedding ceremony
Waazi

Wasu daga cikin finafinan da Jamil Nafseen ya rubuta sun hada da 'NI DAKE MUN DACE, JININ JIKINA, DAGA MURNA, DAGA TAIMAKO, WATA TAFIYA, AMAL, HALACCI, MANSOOR,
MARAICI, HALWA, KASO A SOKA, JANI MUJE, MIJIN MACE BIYU, DA'IMAN
TAUBATU, da sauransu.

Daga cikin finafina da ya shirya kuma akwai 'KARAR KWANA,  ALJANNAR MACE, TAUBATU da sauransu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: