Wednesday, 12 September 2018
ALLAH YA D'EBEWA APC ALBARKA - Bello Yabo

Home ALLAH YA D'EBEWA APC ALBARKA - Bello Yabo
Ku Tura A Social Media


"Ku Bar Su Can Su Yi Ta Shegantakarsu, Ba Su Da Alkur'ani Da Sunnah, Shi Ya Sa Suka Rike Dimokradiyya. To Mu Muna Da Alkur'ani Da Sunnah Sai Mu Saki Mu Rike Dimokradiyya? Allah Ya Tsare Mu.

Don Haka Batun Masu Cewa, Wanda Ya Fita Daga APC Ya Koma PDP, Wanne Annabi Ne A Cikin APC?  Ku Fada Min Sunan Annabin Da Ke Cikin APC Wanda Ka Yi Wa Munafurci Tunda Ka Fita?

Allah Ya D'ebewa APC ALBARKA. Ni Ba Fita Na Yi Ba D'ebe Mata ALBARKA Na Yi".

Sources:-Sarauniya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: