Wednesday, 19 September 2018
ALBUM: Adam A Zango - Super Tauraro (Ranka Shi Dade)

Home ALBUM: Adam A Zango - Super Tauraro (Ranka Shi Dade)
Ku Tura A Social Media
Sabon album mai suna 'super star' (Ranka shi dade) wanda wannan album zai fito a kasuwa a 1/10/2018 wanda a gaskiya wannan album ya samu wakoki sosai wanda zasu nishadantar da mutane ku kasance da hausaloaded.com. Ga wakokin kamar haka:-

1 Ranka shi dade


2 karya ne


3 Yar Gaya


4 farin ciki


5 Happy Birthday


6 Mai Gida


7 Yaron baba ne


8 Asabe


9 No time10 in love with teenager


11 Dance 4 Me


12 Namakale


13 Salangan


14 paparazy


15 Tambola


16 Dijengala

Bonus tracks:-

1. Godiya by haidar zango

2. Rayuwa by haidar zango

3. Zancen soyayya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: