Tuesday, 28 August 2018
MUSIC : Umar M Shareef ft Nazifi Asnanic Ft D one - karshen Mujadala Remrk

Home MUSIC : Umar M Shareef ft Nazifi Asnanic Ft D one - karshen Mujadala Remrk
Ku Tura A Social Media

Wannan wakana daya daga cikin wakokin da anka sake rerawa a film din mujadala remark wanda ta samu sababbin jarumai.

Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-

Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu shema


Da dai sauransu.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: