Monday, 6 August 2018
MUSIC : Umar M Shareef - Ba Rabuwa (Mujadala)

Home MUSIC : Umar M Shareef - Ba Rabuwa (Mujadala)
Ku Tura A Social Media
Albishirinku ma'abota ziyarar shafin hausaloaded.com a yau mun kawo muku wakar fasihin mawaki nan wato umar m shareef mai suna "Ba Rabuwa" wannan wakar dai remark ce a hausance maimaitawa wanda a rubutawa yakubu muhammad amma yanzu shi umar m shareef ya sake maimaita rera wakar a cikin fim din da sunkayi remark wato "Mujaddala remark".

Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-

Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu abdullahi

Da dai sauransu.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 comments: