Wednesday, 29 August 2018
MUSIC : Umar M Shareef - Asma'u

Home MUSIC : Umar M Shareef - Asma'u
Ku Tura A Social Media
Sabuwar wakar Umar M Shereef me suna ASMA’U ta cikin Album din NIDAKE
inda a cikin wakar yake yabon me suna ASMA’U
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
Asmau Mau ina kike ? GAnii
Asmau Mau kin kece tauraruwa kin haske idanu banda kamarki a zuciya
Talla
Asmau mau sunana in ka kira dadi ya rufeni bani da kamarka a zuciya
Asmau sannu masoyita kece ,kallo da idanu da kin mini se in huce ,kirar kin zanu kedin ai ta dabance , ba
wacce nakeso seke me kyan kwalliya


Download Music Now

Sources:wakoki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: