Wednesday, 29 August 2018
MUSIC : Sabuwa Wakar Abubakar Sani - Alura Ta Tuno Galma (Wani Gwamna Ba zai koma Ba)

Home MUSIC : Sabuwa Wakar Abubakar Sani - Alura Ta Tuno Galma (Wani Gwamna Ba zai koma Ba)
Ku Tura A Social Media

Wannan wata sabuwa waka da mawakin zamani wato Abubakar sani wanda yake da lakabi da (Abubakar Dan sani) wanda ya rera yana fadin irin susucewa da lalace da gwamnatin jahar kano tayi .

G baitocin wakar kamar haka:-

==> Alura ta tuno galma wani gwamna bazai koma ba.

==> Mai likimo ka tashi ka farka duk gwamnatinka ta lalace.

==> Mai likimo ka tashi ka farka a yau gwamnatinka duk ta susuce.

==> Kwankwasiya ikon Allah makiya naka sai sun lalace.

==> Mai malolon da duhun kai cire hula muga kura.

==> Mai likimo ka tashi ka farka tun da kano ta kwankwaso ce sai mun chanza.


Download Music Now

Share To your friends

Share this


Author: verified_user

0 Comments: